Friday, 17 November 2017

Kalli irin shirmen turancin da wani malami ya rubuta

Lallai da alama idan ace sauran jihohi zasu yiwa malaman makarantarsu irin jarabawar da gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru El-Rufai yayiwa malaman jiharshi ta da watakila za'a samu bara gwirbin malaman irin na jihar ta Kaduna.


Domin kuwa a nan wanine wanda hotunanshi suka watsu a shafukan sada zumunta da muhawara da aka bayyanashi a matsayin malamin makaranta a jihar Sakkwato yayi wani rubutu da turanci wanda akwai shirme a cikinshi.

Da yawa sun rika tambayar wai to irin abinda yake koyawa daliban nashi kenan?

Lallai akwai gyara.

No comments:

Post a Comment