Saturday, 18 November 2017

Kalli kayataccen titin CBN dake birnin Kano

Wannan kayataccen titin CBN kenan dake cikin birnin Kano wanda Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya gina, titin yana daya daga cikin ayyukan da shugaban kasa Muhammadu Buhari zai duba a ziyararshi ta farko tun bayan zamanshi shugaban kasa da ake sa ran zaikai jihar Kanon a cikin wannan watan da muke ciki.Titin ya kayatar sosai.No comments:

Post a Comment