Monday, 27 November 2017

Kalli kek me siffar gida

Wannan hoton wani Kek ne me siffar gida da wani me yin kek din ya hada, mutane da yawa idan suka ga wannan hoton in ba an gayamusu cewa cek bane zasu dauka cewa gidan gaskene kokuma irin na zane dinnan da akeyi.

Abin ya kayatar sosai.

No comments:

Post a Comment