Wednesday, 29 November 2017

Kalli keken da ake sayarwa sama da naira miliyan bakwai

Kamfanin kera motocin Alfarma na Aston Martin ne suka kera wannan keken me dan karen tsada, keken dai kudinshi sun kai kwatankwacin Naira miliyan bakwai da dubu dari shida, kuma ba kamar sauran kekunaba, shi wannan keken ana kerashi da giya, watau kamar mota, wadda zaka iya sakawa cikin sauki.

Giyar keken dai an yita ba tare da an hadata da wayaba, anyi amfani da fasahar zamani wajan kerata.

Ko zaka iya siyanahi?

No comments:

Post a Comment