Monday, 27 November 2017

Kalli kwalliyar da Hafsat Idris tayi zuwa wajan taya Halima Atete bikin zagayowar ranar haihuwarta

Tauraruwar fina-finan Hausa Hafsat Idris kenan wadda akewa lakabi da Barauniya ko kuma 'yar fim, wannan shigar itace taje da ita wajan shagalin bikin taya Halima Atete murnar zagayowar ranar haihuwarta, kuma ta haskaka.

Hotunan nata sunyi kyau sosai, muna mata fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment