Friday, 24 November 2017

Kalli kwalliyar Jama'a ta Fati Muhammad

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa kuma me kula da harkokin mata ta gidauniyar tallafawa marasa galihu ta tsohon mataimakin shugaban kasa, Wazirin Adamawa, yankin Arewa Maso yamma, Atiku Care, watau Fati Muhammad kenan a wannan hoton nata data sha kwalliyar Juma'a.

Muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment