Friday, 10 November 2017

Kalli kwalliyar Juma'a ta Adam A. Zango

Tauraron finafinan Hausa kuma mawaki Adam A. Zango kenan a wannan hoton nashi daya sha kwalliyar Juma'a, sanye da farar hula da jallabiya, ya aikawa masoyanshi sakon barka da Juma'a a dandalinshi na sada zumunta da muhawara, muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment