Saturday, 11 November 2017

Kalli kyakkyawan hoton Adam A. Zango da iyalanshi:"A koda yaushe iyalinane a farko"

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki Adam A. Zango kenan a wannan hoton nashi tare da matarshi da diyarsu Murjanatu, hoton yayi kyau sosai kuma ya dauki hankulan mutane, Adamun ya bayyana cewa Iyalanshi yake sawa a farko a lamurranshi.Muna mishi fatan Alheri da kuma Allah ya kara kauna da soyayya.

No comments:

Post a Comment