Wednesday, 22 November 2017

Kalli Maryam Booth da Saurayinta suna tadi

Tauraruwar fina-finan Hausa Maryam Booth kenan tare da Saurayinta suna tadi, a kwanakin bayane Maryam ta bayyana wannan bawan Allahn a matsayin sabon saurayinta bayan rabuwa da tayi da tsohon saurayinta.


Hotunan nasu sunyi kyau, muna musu fatan Alheri da kuma Allah yasa suci ribar wannan soyayya tasu.

No comments:

Post a Comment