Thursday, 30 November 2017

Kalli Maryam Booth na aiki a gurin bautar kasa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth kenan a wannan hoton inda take aikin sakai a gurin da take bautar kasa, a satin daya gabatane mukaji labarin shigar Maryam din bautar kasa bayan data kammala karatunta na Jami'a.

Muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment