Thursday, 9 November 2017

Kalli Nafisa Abdullahi taje siyan kaya a Landan

Tauraruwar fina-finan Hausa Nafisa Abdullahi kenan a kasar Ingila inda taje karbar kyautar karramawar da aka mata ita da Ramadan Booth, anga Nafisar a wannan hoton taje wani shago siyan kaya.

Munai mata fatan Alheri da kuma Allah ya dawo da ita lafiya.

No comments:

Post a Comment