Tuesday, 28 November 2017

Kalli rigunan da 'yan kwallon Najeriya zasu saka a gasar cin kofin Duniya da za'a buga a kasar Rasha

Wadannan hotunan rigunan da ake sa ran 'yan kwallon kafar Najeriya zasu saka kenan a wasan cin kofin Duniya da za'a buga a kasar rasha shekara me zuwa idan Allah ya kaimu.Rigunan sunyi kyau gaskiya, Allah yasa 'yan wasan su iya buga wasa me kyau.

No comments:

Post a Comment