Tuesday, 28 November 2017

Kalli shigar da wannan amaryar da kawayenta sukayi da ta dauki hankulan mutane

Wannan wata amaryace, musulma da kawayenta suma musulmai, kamar yanda rahotanni suka nuna, sun sha kwalliya sun kuma sufe jikinsu amma kayan sun matse su sosai yanda kusan duk wata sura ta jikinsu ta bayyana.Hakan yasa mutane da dama da sukayi sharhi akan wadannan hotunan nasu sukayi Allah wadai da wannan shigar da sukayi.

No comments:

Post a Comment