Sunday, 19 November 2017

Kalli soja mafi kankancin shekaru a cikin sojojin Najeriya

Wannan sojanne soja mafi karancin shekaru a cikin sojojin Najeriya kamar yanda rahotanni suka nuna, duk da yake ba'a bayyana ainihin shekarunshiba amma a fuskama za'a iya gani.

No comments:

Post a Comment