Sunday, 19 November 2017

Kalli wadda ta cinye gasar kyau ta Duniya

A gasar fidda sarauniyar kyawu na Duniya da aka gudanar na wannan shekarar jiya Asabar a kasar China, mata 118 ne sukayi takara daga kasashe daban-daban na Duniya, 'yar kasar Indiya me suna Manushi Chillar ce ta lashe gasar.


Muna tayata murna.


No comments:

Post a Comment