Friday, 10 November 2017

Kalli wani tsohon hoton Ali Nuhu

Wannan wani tsohon hoton tauraron fina-finan Hausa Ali Nuhu(Sarki) kenan tare da abokanshi, lallai Duniya labari, yanzu Ali ya zama jigo, jagora kuma abin koyi gurin da yawa musamman a masana'antar fina-fnan Hausa ta Kannywood, muna misshi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment