Thursday, 23 November 2017

Kalli wani tsohon hoton marigayi Ahmad S. Nuhu

Marigayi tsohon tauraron fina-finan Hausa, Ahmad S. Nuhu kenan a wannan tsohon hoton nashi tare da wasu abokan aikinshi, Ya Allah kakai rahama kabarinshi dana dukkan musulmi da suka rigamu gidan gaskiya.

Idan tamu tazo kasa mu cika da kyau da Ima i.
Anan Hafsat Shehu ce tsohuwar matar marigayin, muna mata fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment