Tuesday, 14 November 2017

Kalli wannan hoton na Ado Gwanja

Tauraron fina-finan Hausa da ya kware wajan barkwanci kuma mawakin mata Ado Isa Gwanja kenan a wannan hoton inda yasha nadi irin na fadawa, da gani an dauki hotonne lokacin shirin wani fim. Muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment