Saturday, 4 November 2017

Kalli wannan hoton na Maryam Booth

Tauraruwar fina-finan Hausa Maryam Booth kenan a wannan hoton nata data kwalalo idanuwa, tana sanye da gilashi, hoton yayi kyau, muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment