Thursday, 30 November 2017

Kalli wannan hoton na Zahara Buhari da mijita tare da mataimakin shugaban kasa,Osinbajo da matarshi

Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo kenan da matarshi Dolapo tare da diyar shugaban kasa, Zahara Buhari da mijinta, Ahmad Indimi a wannan hoton nasu daya kayatar.


No comments:

Post a Comment