Friday, 17 November 2017

kalli wasu gajerun hotunan bidiyo da Hadiza Gabon tadan nuna kirjinta fiye da kima a ciki

Tauraruwar finafinan Hausa Hadiza Gabon kenan a wannan hoton bidiyon nata data wallafa a dandalinta na sada zumunta daya dan nuna kirjinta fiye da kima, Hadizar tayi hakannne yayin da take bin wata wakar turanci da take saurara kuma dadinta ya dibeta.Wannan ma wani hoton bidiyonne da hakan ya faru da haduzar.

No comments:

Post a Comment