Thursday, 23 November 2017

Kalli wata Balarabiya me wasan kasada

A kwanannanne aka samu ambaliyar ruwa a kasar Saudiyya inda ruwan ya shigo ya rufe hanyoyi , wannan bidiyon ya nuna yanda wata balarabiya take wasa a a cikin ruwan, wasa me hadarin gaske.

Bidiyon ya birge mutane sosai, wasu sunyi tunanin ashe larabawa ma sun iya wannan?.

No comments:

Post a Comment