Monday, 13 November 2017

Kalli wata sanye da rigar kofi

Wata baiwar Allah ce nan da ta yi kwalliya da rigar kofi, an gantane a gurin wani shagalin nuna kawa da akayi a garin Legas, abin ya baiwa mutane mamaki, idan kamin ka ga wannan hoto, wani yace maka za'ayi riga da kofi, watakila bazaka yardaba.

No comments:

Post a Comment