Tuesday, 28 November 2017

Kalli yanda Adam A. Zango ya nuna damman kudinshi a cikin wannan hoton

 Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango kenan a wadannan hotunan nashi da suka kayatar, Adamun ya nuna wasu damman sababbin kudi nashi da za'a iya gani, can gefe akan Gado.


Muna mai fatan Alheri da kuma Allah ya kara daukaka da arziki.

No comments:

Post a Comment