Wednesday, 1 November 2017

Kalli yanda Alhaji Sheshe yayi murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Mustafa Ahmad kenan wanda aka fi sani da Alhaji Shehe, daya daga cikin masu shirya fina-finan Hausa, a jiyane mukaji labarin yayi murnar zagayowar ranar haihuwarshi, anan shine zaune ga kuma kek nan da lemuka wanda yayi amfani dasu wajan murnar wannan rana.Muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka.

No comments:

Post a Comment