Tuesday, 7 November 2017

Kalli yanda Atiku Abubakar yake shakatawa

Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma tsohon dan takarar shugaban cin kasarnan wazirin Adamawa, Alhaji Atiku Abubakar kenan yake shakatawa a gidanshi, muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment