Wednesday, 15 November 2017

Kalli yanda gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ya gyara wata makaranta da ta zama kango

Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru El-Rufai ya bayyana cewa suna gyare-gyaren makarantu a jihar dan ganin an samawar wa dalibai yanayin daukar darasi me kyau, wannan wata makarantace da gwamnan ya bayar da misali da ita a karamar hukumar Jama'a, inda yace sun isketa ta zama kango amma yanzu sun gyarata ta zama yanda za'a iya daukar darasi a ciki.


No comments:

Post a Comment