Wednesday, 22 November 2017

Kalli yanda Hadiza Kabala ta dauki hoto daya ja hankulan mutane

Jarumar fina-finan Hausa, Hadiza Kabala kenan a wannan hoton nata data dafa Goshi wanda yayi daidai da rufe Ido daya, hakan yasa wasu mabiyanta suka rika tambayar wannan wane irin salon daukar hoto ne haka?.

Ga wasu daga cikin ra'ayoyin da mabiyanta suka bayyana akan wannan hoto.
No comments:

Post a Comment