Monday, 27 November 2017

Kalli yanda Halima Atete ta nuna kirji da yawa a wadannan hotunan nata

Tauraruwar fina-finan Hausa, Halima Atete kenan da tayi murnar zagayowar ranar haihuwarta jiya, irin rigar da tayi kwalliya da ita dan nuna murnar wannan rana, ta maka kyau sosai saidai ta nuna kirjinta da yawa, kamar yanda ake iya gani a wadannan hotunan.No comments:

Post a Comment