Wednesday, 8 November 2017

Kalli yanda tsohon shugaban kasa Obasanjo ya taka rawa

Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo wanda yanzu haka shekarunshi na haihuwa sun kai tamanin a Duniya, ya taka rawa jiya a jihar Ebonyi  inda yakai ziyara dan duba wani kamfanin yin taki da gwamnan jihar ya gina.Tsohon shugaban kasar wanda ya samu rakiyar gwamnonin Jihohin Sakkwato dana Kebbi dana Benuwe ya baiwa jama'ar gurin mamaki da dariya bayan daya tattaka rawa.


No comments:

Post a Comment