Wednesday, 8 November 2017

Kalli yanda wani Kafinta yayi gado me dauke da talabijin da gurin yin caji

Wannan gadone da wani kafinta dan Najeriya ya hada wanda ke dauke da akwatin talabijin da kuma gurin yin cajin kwamfuta da waya, irin yanda ya nuna basira a wajan yin wannan gadon ya dauki hankulan mutane sosai musamman a shafukan sada zumunta da muhawara.

No comments:

Post a Comment