Wednesday, 22 November 2017

Kalli yanda wani me zane ya zana sarkin Kano

Wannan wani kwararren me zane-zane ne ya zama Sarkin Kano Muhammad Sanusi na II, saidai da alama yayi wannan zane dan barkwancine, domin ko kusa wanda ya zana din baiyi kama da sarkinba.


No comments:

Post a Comment