Wednesday, 1 November 2017

Kalli yanda wannan baiwar Allahn ke murnar kammala karatu

Wata baiwar Allah kenan data kammala karatun jami'a, ta dauki hotuna da suka nuna irin yanda take cikin nishadi, murna da jin dadi mara misaltuwa, ta dauki hoto da iyayenta da 'yan uwa da suka tayata murna.

Muna tayata murna da fatan Allah ya yiwa karatu Albarka.No comments:

Post a Comment