Friday, 10 November 2017

Kalli yanda wannan bawan Allahn yake taimakawa matarshi da ayyukan gida

Wannan wani bawan Allahne da rahotanni suka nuna yanda yake taimakawa matarshi da ayyukan gida, ba kasafai ake samun irin wannan ba, musamman a kasar Hausa, amma irin wannan, kamar yanda malamai da masana soyayya da zamantakewar aure suka bayyana, yana kara shakuwa, soyayya da kusanci da juna tsakanin ma'aurata.

Muna mishi da iyalanshi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment