Friday, 17 November 2017

Kalli yanda wannan matar ta cire takalmi dan shiga dakin ATM ciro kudi

Wannan wata matace da hotonta yake ta watsuwa tsakanin mutane, andai ga matarne ta cire takalmanta a lokacin da ta shga dakin da injin cire kudi na ATM yake dan ta ciro kudi, da yawa wannan hoton ya basu dariya.

No comments:

Post a Comment