Wednesday, 15 November 2017

Kalli yanda wannan matar,'yar Najeriya, ke dauke da kayanta a kai, a ziyararta ta farko zuwa kasar Amurka

Wannan wata matace da rahotanni sukabayyana cewa ta je kasar Amurka kuma zuwanta na farko kenan, a wannan hoton ta sauka a filin jirkin kasar ne, irin yanda take dauke da kayanta a kai ya dauki hankulan mutane.Mutumin daya bayar da labarin wannan mata yace wai 'yar Najeriyace.

No comments:

Post a Comment