Sunday, 12 November 2017

Kalli yanda wannan yaron yake sallah tare da abubuwan wasanshi

Allah sarki wannan yaron ya dauki hankulan mutane bayan da hoton shi ya watsu inda ya jera 'yan abubuwan wasanshi na roba a bayanshi ya shiga gaba yana sallah, shi a tunaninshi yana jansu sallah ne.Muna mai fatan Allah ya shiryashi ya kuma bashi rayuwa me albarka irin ta addinin musilunci da sauran yara baki daya.

No comments:

Post a Comment