Tuesday, 7 November 2017

Kamar gaske amma a fim ne

Jarumar fina-finanan Hausa Sa'adiya Kabala kenan tare da wani abokin aikinta lokacin da ake daukar wani shirin fim, yanayin hoton in ba an gaya maka ba, sai kace soyayyar gaskece.

No comments:

Post a Comment