Monday, 13 November 2017

Kanya ta nuna biri ya karye: Mutumin Rahama Sadau, Akon yazo Najeriya amma ita bata kasar

Mutumin fitacciyar korarriyar jarumar fina-finan Hausa Rahama Sadau watau tauraron mawakin kasar Amurkarnan da ake kira da Akon wanda lokacin da yaji labarin korarta daga masana'antar finafinan Hausa, ya gayyaceta zuwa kasar amurkar , wanda hakan ya jawo shahararren malamin addinin nan Malam Aminu Ibrahim Daurawa yayi kira a gareta da kada taje ,  amma bata jiba, yanzo Najeriya dan halartar wani taron karrama mawakan Afrika.To saidai ya shigo Najeriya amma Rahama bata kasar, tana can kasar Cyprus inda rahotanni sukace sai tayi watanni uku kamin ta dawo.

Watakila da tana nan yazo da taje sun gaisa.

No comments:

Post a Comment