Monday, 13 November 2017

Karanta alkawurran da Lawal Ahmad yayiwa mutanenshi idan suka zabeshi

A kwanakin bayane mukaji labarin cewa tauraron fina-finan Hausa Lawal Ahmad ya fito neman takarar kujerar majalisar wakilai a Bakori to yau gashi Lawal din ya bayyana irin ayyukan da zai yiwa mutanenshi idan suka zabeshi.Abubuwan kuwa sune kamar haka:

Samawa matasa aiki.

Bunkasa Ilimi.

Tallafawa mata da jari.

Taimakawa manoma Kula da harkar Lafiya.

Samar da ruwan sha.

Muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment