Sunday, 19 November 2017

Karanta yanda ta kaya tsakanin Maryam Booth da wani da yace mata tayi aure

Tauraruwar fina-finan Hausa Maryam Booth kenan a wannan hoton tare da abokanta, Maryam din ta saka wannan hoton a dandalinta na sada zumunta inda ta taya kawarta murnar zagayowar ranar haihuwarta, shi kuma wani bawan Allah sai ya mata maganar cewa kamata yayi tayi aure, su manta da wata maganar murnar zagayowar ranar haihuwa.


Dayake ya hada da turanci a cikin rubutun nashi kuma bai rubuta daidai ba. Sai Maryam ta mayar mishi da amsar cewa yaje ya koyi yanda ake rubutu da kyau kamin yazo ya fadi abinda ba'a tambayeshiba.
 Shima kuma ya sake mayar da martani kamar haka.

No comments:

Post a Comment