Monday, 27 November 2017

Karin hotunan Maryam Booth na bautar kasa

Tauraruwar fina-finan Hausa Maryam Booth kenan a gurin da take bautar kasa, shekaran jiyane mukaji labarin cewa Maryam din ta shiga aikin bautawa kasa bayan kammala karatunta na jami'a da tayi, muna mata fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment