Sunday, 5 November 2017

Khadijatul Iman Sani Danja na murnar zagayowar ranar haihuwarta

Diyar Sani Musa Danja, Zaki da Mansurah Isah, Khadijatul Iman na murnar zagayowar ranar haihuwarta, muna tayata murna da datan Allah ya yiwa rayuwarta Albarka.

No comments:

Post a Comment