Saturday, 25 November 2017

Kalli fastar wani shirin fim da Fati Shu'uma ta fito tana shan taba a ciki

Wannan wani shirin fim ne me suna Baraka, da jaruma Fati Shu'uma ta fito tana busa taba a ciki, fastar fim din ta dauki hankulan mutane sosai, musamman ganin yanda aka nuna Fati na zukar tabar kamar kwararriya.

ko wace irin waina za'a toya a ciki?

No comments:

Post a Comment