Sunday, 12 November 2017

Ko ka gane wannan wacece?

Tauraruwar finafinan Hausa Maryam Booth kenan sanye da bakaken kaya kuma ta rufe fuskarta da wani bakin kyalle, gata rike da dada, sanye da Malafa, tana kan aikin yin wani shirin fim ne, hoton ya ja hankulan mutane.Muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment