Wednesday, 22 November 2017

Ko ka taba ganin wannan hoton na shugaban Muhammadu Buhari kuwa?

Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari kenan a wannan hoton nashi da baiyi yawa a tsakanin mutane ba, muna mishi fatan Alheri, Allah ya kara lafiya da nisan kwana, ya ida nufi na Alheri.

No comments:

Post a Comment