Monday, 27 November 2017

Ko kasan marubucin littafin "kulba na banna"?

Ummaru Danjuma Kasagi, marubucin littafin kulɓa na ɓarna ana cewa jaɓa ce. An fassara littafin zuwa Yarukan duniya da dama.An kuma yi film dinshi.

Bahaushe/Abdulbaki

No comments:

Post a Comment