Monday, 13 November 2017

"ku kuke jawowa ana ce muku matan banza">>wai ya gayawa A'isha akan wannan hoton

Jarumar fina-finan  Hausa A'isha Indo kenan tare da wata kawarta a wannan hoton inda wasu masoyanta suke ganin kayan da kawartata ta saka ta dauki wannan hoto basu dace ba, ko kuma hoton be kamata a nunawa Duniya Shiba.Wani dai daya bayyana ra'ayinshi akan wannan hoto yace "irin haka da sukeyi shiyasa ake musu kallon matan banza"

No comments:

Post a Comment