Sunday, 12 November 2017

Kullun kara shiga dawa ake: Ga wani shima da aka mai makara me siffar jirgin sama: Wani kuma aka binneshi da rigar kwat da lasifikar kunne

Allah sarki, Iska na wahalar da me kayan kara, a jiyane mukaji labarin wani da aka binne da makara da akayiwa siffar gida harda tauraron dan adam to yauma ga wani da aka yiwa makara me siffar jirgin sama, rahotanni sun bayyana cewa wannan lamari ya faru a jihar Cross-Rivers ne kuma ya dauki hankulan mutane sosai.Muma kara godewa Allah da ni'imar Imani da yayi mana, Allah ka tabbatar damu akan gaskiya.

Haka shima wannan da ake ganin hotonshi a sama, wani tsohon me shirya kida ne daya mutu kuma aka sakamai rigar kwat da kuma lasifikar kunne za'a binneshi da ita.

No comments:

Post a Comment