Wednesday, 22 November 2017

Kungiyar tarayyar Turai ta baiwa jihar Kano kyautar motoci

Kungiyar tarayyar Turai ta baiwa jihar Kano kyautar motoci takwas, Gwamnan jihar Kanon Abdullahi Umar Gandujene ya amshi motocin a fadarshi dake Kano.No comments:

Post a Comment